Kamfanin dillancin labarai na Ahlul-Baiti{A.S} - ABNA : Ana sa bangaren shugaban Yan sandan kasar Libaratus Sabas ya fadi cewa dan Bindigan ya fara kaiwa wasu yan sanda guda biyu hari ne kana daga bisani ya dauke bindigarsu ya fara harbe-harbe a ofishin Jakadancin kasar Faransa dake wajen,
Babban Sepeto Janar din ‘yan sandan kasar Simon Sirro ya shaidawa yan jarida cewa dan bindigan ba dan asalin kasar ba ne ana kyautata zaton dan kasar Sumaliya ne , kana yayi gargadin cewa harin baya rasa nasaba da Yan kungiyar Jihadi na kasar Muzambik da ke makwabtaka da ita,
Sai dai wannan harin ya faru ne jim kadan bayan da shugabar kasa Samia Suluhu Hassan take ganawa da jami’an tsaron kasa a wani yanki a kasar ta Tanzaniya.
342/